Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinin muslunci a yankin Hong Kong na iyakacin kokarinsu domin wayar da mutane kan yadda suke kallon addinin muslunci a yankin domin ba su masaniya ta hakika akan wannan addini.
Lambar Labari: 3110942 Ranar Watsawa : 2015/04/08