iqna

IQNA

Bangaren siyasa, cibiyar kusanto da mazhabobin muslunci ta duniya ta fitar da bayani da a cikinsa ta yi Allawadai da harin ta’addancin da aka kai kan masallacin Iamm Sadiq (AS) a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3320205    Ranar Watsawa : 2015/06/27