IQNA - Da yawa daga cikin masanan gabas da masana tarihi da kuma malaman addinin Musulunci na kasashen yammaci da sauran kasashen duniya, sun yarda da irin girman halayen Annabi Muhammadu da nasarorin da ya samu, kuma sun kira shi annabi mai gina wayewa da ya kamata duniya baki daya ta bi aikin sa.
Lambar Labari: 3490614 Ranar Watsawa : 2024/02/09
Bangaren kasa da kasa, fiye da malamai 300 ne suka gudanar da wani taro daga kasashen Somalia Kenya Tanzania da kuma Ethiopia gami da jamhuriyar dimokradiyyar Cono inda suka nisanta kansu daga kungiyar Alshabab.
Lambar Labari: 3353838 Ranar Watsawa : 2015/08/29