iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, majaliasar dinkin duniya ta amince da daftarin kdirin da wasu kasashen larabawa suka gabatar duk kuwa da rashin amincewa Isra’ila da Amurka kan daga tutar Palastinu.
Lambar Labari: 3361263    Ranar Watsawa : 2015/09/11