iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin cikin gida a kasar Iraki ta sanar da cewa jami’an tsaro sun samu nasarar dakile wani yunkurin kai harin kunar bakin wake a yankin Kazimain .
Lambar Labari: 3481947    Ranar Watsawa : 2017/09/29