IQNA - Sanarwar kaddamar da sabbin tarukan kur'ani mai tsarki guda 100 da ma'aikatar kula da harkokin kur'ani ta kasar Qatar ta yi, na nuni da karuwar ayyukan kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3490729 Ranar Watsawa : 2024/02/29
Tehran (IQNA) kwamitin yaki da nuna wariya na kasashen turai ya yi gargadi kan karuwar nuna kyama ga musulmi a cikin kasashen nahiyar turai.
Lambar Labari: 3484568 Ranar Watsawa : 2020/02/28