iqna

IQNA

IQNA - A safiyar yau ne 8 Agustan 2024  'yan sandan gwamnatin sahyoniyawan suka haramta wa Sheikh Ikrama Sabri mai limamin masallacin Aqsa shiga wannan masallaci mai alfarma da harabarsa na tsawon watanni 6.
Lambar Labari: 3491662    Ranar Watsawa : 2024/08/08

IQNA - Bayan 'yan sa'o'i kadan da kama shi, 'yan sandan yahudawan sahyuniya sun sako Sheikh Ikrama Sabri mai wa'azin masallacin Al-Aqsa tare da sanar da cewa za a yi gudun hijira na tsawon watanni 6.
Lambar Labari: 3491630    Ranar Watsawa : 2024/08/03

Tehran (IQNA) A ranar tunawa da ranar Nakbat ta Falasdinu, limamin masallacin al-Aqsa ya yi gargadi kan yadda yahudawan sahyuniya ke ci gaba da tozarta wannan wuri da cin zarafinsu.
Lambar Labari: 3489151    Ranar Watsawa : 2023/05/16

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da hasumiyar kiran salla mafi tsawo a yankin Isawiyyah da ke cikin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481324    Ranar Watsawa : 2017/03/18