Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen wani horo da ake baiwa matasa dubu daya na koyar da su karatun kur'ani mai tsarki bisa kaidoji da hukunce-hukuncensa a Bagdad.
Lambar Labari: 3481832 Ranar Watsawa : 2017/08/25
Bangaren kasa da kasa, an bude wani babban reshe na cibiyar kur’ani da ke karkashin hubbaren Imam Hussain a birnin Bagadaza tare da halartar Hamed Shakernejad.
Lambar Labari: 3481413 Ranar Watsawa : 2017/04/17