toronto

IQNA

Bangaren kasa da kasa, jami'an 'yan sanda sun ce suna bincike kan wata matasiya musulma ta fuskanci cin zarafi a cikin birnin Toronto na Canada.
Lambar Labari: 3482295   Ranar Watsawa : 2018/01/13

Bangaren kasa da kasa, musulmin arewacin Amurka sun fara gudana da zaman babban taronsu karo na goma sha shida a birin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3482226   Ranar Watsawa : 2017/12/22

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin manyan tarukan Ashura da ake gudanarwa arewacin Amurka shi ne wanda yake gudana a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481939   Ranar Watsawa : 2017/09/27

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Canada sun sanar da rufe wata makaranta ta msuulmi a birnin Toronto babban birnin jahar Ontario.
Lambar Labari: 3481827   Ranar Watsawa : 2017/08/24

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani baje kolin kayan abincin halal mafi girma yankin arewacin Amurka a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481675   Ranar Watsawa : 2017/07/06

Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane nen ba sun yi barazanar kashe wani limamamin masalacin Juma'a a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481424   Ranar Watsawa : 2017/04/20