Bangaren kasa da kasa, A martanin da kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar wa yarima mai jiran gado na masarautar Al Saud, ya bayyana cewa yana da kyau Bin Salman ya dauki darasi daga 'yan kama karya da suka gabace shi.
Lambar Labari: 3482136 Ranar Watsawa : 2017/11/25
Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai kan tawagar jami'an gwamnatin Pakistan a lardin Boulochistan na kasar Pakistan da ya yi sanadiyyar mutuwa da jikkata mutane masu yawa.
Lambar Labari: 3481510 Ranar Watsawa : 2017/05/13