makaranci - Shafi 3

IQNA

Tunawa da Sheikh Hassan a zagayowar ranar rasuwarsa
Ana yi wa Sheikh Muhammad Abdulaziz Hassan laqabi da "Kari Fakih" wato makaranci kuma masani, saboda yana da wata fasaha ta musamman a wajen wakafi da fararwa ta yadda ba a samu wata matsala a cikin ma'anar ayoyin ba.
Lambar Labari: 3491088   Ranar Watsawa : 2024/05/03

IQNA - Bidiyon wani makaranci dan kasar Pakistan da yake karatu irin na Sheikh Noreen Muhammad Sediq, marigayi dan kasar Sudan, ya ja hankalin masu amfani da shafukan sada zumunta a Sudan.
Lambar Labari: 3491086   Ranar Watsawa : 2024/05/03

IQNA - Mohammad Mukhtar Juma, ministan harkokin addini na kasar Masar, ya sanar da umarnin shugaban kasar na gayyatar matasa masu karatun kur’ani a gidan rediyon kasar.
Lambar Labari: 3491075   Ranar Watsawa : 2024/05/01

IQNA - Za a ji karatun aya ta 75 har zuwa karshen suratul hajji da muryar Mohammad Jawad Panahi, makarancin kur’ani na kasa da kasa.
Lambar Labari: 3491017   Ranar Watsawa : 2024/04/21

IQNA - Za a ji karatun ayoyi na bakwai har zuwa karshen suratul Taghaban muryar Sayyid Mohammad Hosseinipour, makaranci na duniya.
Lambar Labari: 3490991   Ranar Watsawa : 2024/04/15

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta karshe ta watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490970   Ranar Watsawa : 2024/04/11

IQNA - A ranar farko ta Sallar Idi, an kona kur’ani mai tsarki a gaban wani masallaci a birnin Stockholm na kasar Sweden.
Lambar Labari: 3490967   Ranar Watsawa : 2024/04/11

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da tara ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490961   Ranar Watsawa : 2024/04/09

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da takwas ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490955   Ranar Watsawa : 2024/04/08

IQNA - A cikin wani shirin gidan talabijin, Sheikh Ahmed Naina wani malami dan kasar Masar kuma gogaggen makaranci, ya yi magana game da koyarwarsa ta kur’ani tare da Shaikha Umm Saad, matar da ta haddace kur’ani.
Lambar Labari: 3490954   Ranar Watsawa : 2024/04/08

IQNA - Mohammad Ali Ghasem, fitaccen makaranci dan kasar Labanon, ya fito a cikin shirin "Mahfel" na tashar Talabijin ta Uku inda ya karanta ayoyi daga Surah Mubarakah Anbia.
Lambar Labari: 3490953   Ranar Watsawa : 2024/04/08

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da bakwai ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490948   Ranar Watsawa : 2024/04/07

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da shida ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490942   Ranar Watsawa : 2024/04/06

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da biyar ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490937   Ranar Watsawa : 2024/04/05

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da hudu ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490930   Ranar Watsawa : 2024/04/04

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta ashirin da uku ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490923   Ranar Watsawa : 2024/04/03

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta ashirin ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490902   Ranar Watsawa : 2024/03/31

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha takwas ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490891   Ranar Watsawa : 2024/03/29

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha bakwai ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490886   Ranar Watsawa : 2024/03/28

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha biyar ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490873   Ranar Watsawa : 2024/03/26