Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki daga fitaccen makaranci dan kasar Pakistan wanda ya yi da salo na musamman.
Lambar Labari: 3485765 Ranar Watsawa : 2021/03/27
Tehran (IQNA) Anwar Shuhat fitaccen makaranci n kur’ani mai tashe a Masar ya gabatar da wani karatun kur’ani mai daukar hankali.
Lambar Labari: 3485271 Ranar Watsawa : 2020/10/13
Bangaren kasa da kasa, an kwashe shekaru 44a jere wani makaho makaranci kuma mahardacin kur’ani da shekaru 67 yana karatu a masallacin Khatunia na lardin Manisa a Turkiya.
Lambar Labari: 3481598 Ranar Watsawa : 2017/06/10