iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro mai taken sulhu a tsaanin al’uma a kasar Sudan tare da halartar masana daga sassa na duniya.
Lambar Labari: 3482246    Ranar Watsawa : 2017/12/28

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Usman Muhammad Umar wani matashi mai nakasa a kasar Sudan a garin Snar ya hardace juzu’i 22 na kur’ani mai tsarki a cikin gajeren lokacin.
Lambar Labari: 3481766    Ranar Watsawa : 2017/08/04