Alkahira (IQNA) Dangane da irin karbuwar da al'ummar wannan kasa suke da shi wajen da'awar kur'ani, ma'aikatar kula da harkokin wa'azi ta kasar Masar ta sanar da cewa sama da mutane dubu 116 ne suka halarci matakin farko na wadannan da'irori.
Lambar Labari: 3489712 Ranar Watsawa : 2023/08/27
Ministan Awkaf na Masar ya yi jawabi ga jakadan kasar Sweden:
Alkahira (IQNA) A wata ganawa da ya yi da jakadan kasar Sweden a birnin Alkahira, ministan ma’aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Masar, yayin da yake jaddada wajibcin mutunta addinai, ya ce: wulakanta kur'ani ya lalata martabar kasar Sweden a kasashen Larabawa da na Musulunci, don haka 'yan kasar Sweden sun yi wa kasar Sweden illa, dole ne gwamnati ta dauki matakin hana maimaita irin wadannan ayyuka."
Lambar Labari: 3489679 Ranar Watsawa : 2023/08/21
Alkahira (IQNA) Ma'aikatar Awkaf ta Masar ta sanar da kafa da'irar kur'ani na musamman na haddar kur'ani a kasashe daban-daban na duniya.
Lambar Labari: 3489624 Ranar Watsawa : 2023/08/11
Alkahira (IQNA) Jaridar Al-Waqa'e ta kasar Masar ta buga matakin sanya sunayen wasu shugabannin kungiyar 'yan uwa musulmi a cikin jerin sunayen 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3489589 Ranar Watsawa : 2023/08/04
Alkahira (IQNA) Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta kasa da kasa da ke kasar Masar ta fitar da muhimman bayanai game da Masallacin Annabi a tsakanin Musulmi ta hanyar buga bayanai a shafinta na hukuma.
Lambar Labari: 3489420 Ranar Watsawa : 2023/07/05
Alkahira (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin kyauta ta kasar Masar ta sanar da bayyana sunayen wadanda suka cancanci shiga gasar cin kofin duniya karo na 30 na gasar haddar kur'ani mai tsarki daga kasar Masar.
Lambar Labari: 3489370 Ranar Watsawa : 2023/06/25
Tehran (IQNA) A safiyar yau ne aka gudanar da da'irar karatun kur'ani mai tsarki tare da halartar manyan makarantun kasar nan a masallacin Al-Noor da ke birnin Alkahira. A sa'i daya kuma, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da samar da azuzuwan kimiyyar addini ga jama'a da nufin yada ra'ayoyi masu matsakaicin ra'ayi a masallatai.
Lambar Labari: 3488090 Ranar Watsawa : 2022/10/29
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Masar ta rufe masallacin Sayyida Zainab da ke birnin Alkahira a yau saboda dalilai na kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3486271 Ranar Watsawa : 2021/09/04
Tehran (IQNA) a jiya ne Allah ya yi wa Sheikh Mahmud Sukar babban malamin kur’ani na kasar Saudiyya rasuwa yana da shekaru 90.
Lambar Labari: 3484866 Ranar Watsawa : 2020/06/06
Tehran (IQNA)an rufe masallacin Sayyida Zainab na wani dan lokaci.
Lambar Labari: 3484643 Ranar Watsawa : 2020/03/21
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudana da buda baki mafi girma a kasar Masar a cikin wannan wata na Ramadana.
Lambar Labari: 3483627 Ranar Watsawa : 2019/05/10
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar ta sanar da bude cibiyoyin hardar kur’ani guda 70 a fadin kasar.
Lambar Labari: 3483438 Ranar Watsawa : 2019/03/09
Bangaren kasa da kasa, an ci gaba da gudanar da aikin gyaran masallacin Zaher Bibris da ke birnin Alkahira bayan tsawar aikin tun shekaru bakawai.
Lambar Labari: 3483065 Ranar Watsawa : 2018/10/22
Bangaren kasa da kasa, an nuna littafin (Kauna a cikin Kur’ani) na Ghazi bin Muhammad bin Talal Hashemi a baje kolin littafai na birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3482358 Ranar Watsawa : 2018/02/02
Bangaren kasa da kasa, an bude babban taron gidajen radiyon kr’ani na kasa da kasa karo na hudu a birnin Alkahira fadar mulkin kasar Masar.
Lambar Labari: 3482346 Ranar Watsawa : 2018/01/29
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron jami’an gidajen radio na kur’ani na duniya karo na hudu a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482327 Ranar Watsawa : 2018/01/23
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Masar sun dauki kwararan matakan tsaro a kusa da masallacin Imam Hussain (AS) da ke birnin Alkhira a daidai lokacin da ake tarukan tunawa da kawo kan Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3482290 Ranar Watsawa : 2018/01/12
Bangaren kasa da kasa, an saka masallacin Abbas Hilmi da ke birnin Alkahira na kasar Masar a cikin wuraren tarihi na wannan kasa.
Lambar Labari: 3482258 Ranar Watsawa : 2018/01/01
Bangaren kasa da kasa, an samu wani kwafin dadden kur'ani mai tasrkia cikin wani gini da 'yan ta'adda suka kai wa hari a Masar.
Lambar Labari: 3482235 Ranar Watsawa : 2017/12/25
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron kasa da kasa na yin nazari a kan rubutun larabci da kuma wasu ayyukan rubutu na muslunci.
Lambar Labari: 3482104 Ranar Watsawa : 2017/11/15