iqna

IQNA

IQNA – Tattakin al'ummar Karbala tun daga yammacin ranar daya ga watan Muharram na ci gaba da zuwa haramin Sayyidina Abul Fadl al-Abbas (a.s) domin nuna juyayi.
Lambar Labari: 3491490    Ranar Watsawa : 2024/07/10

Tehran (IQNA) kamar kowace shekara an gudanar da taron murnar shigar watan Sha'aban a hubbaren Imam Ali (AS)
Lambar Labari: 3485757    Ranar Watsawa : 2021/03/20

Bangaren kasa da kasa, rahotani daga birnin karbala mai alfarma na cewa ana fuskantar cunkoso mai tsanani a dukkanin hanyoyin da suke isa zuwa cikin garin.
Lambar Labari: 3481945    Ranar Watsawa : 2017/09/29

Bangaren kasa da kasa, a jiya an dora tutar juyay a kan tulluwar hubbaren Imam Hussain (AS) da Abul fadl Abbas (AS) masu laukuna baki.
Lambar Labari: 3481920    Ranar Watsawa : 2017/09/22