Bangaren kasa da kasa, mabiya adinin muslunci mazauna birnin birnin Madrid na kasar Spain za su gudanar da shirin bude kofofin masallatai ga wadanda ba musulmi ba.
Lambar Labari: 3482371 Ranar Watsawa : 2018/02/06
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke Masar ta yi kakkausar ska dangane da karuwar kyamar musulmi a cikin kasar Spain a cikin lokutan nan.
Lambar Labari: 3481922 Ranar Watsawa : 2017/09/22