Mufti na Serbia a hirarsa da Iqna:
IQNA - Senad Alkovic, Mufti na Serbia, yayin da yake ishara da kisan kiyashin da ake yi a zirin Gaza, ya bayyana yaki da wannan aika-aika a matsayin alhakin dan Adam da na duniya baki daya.
Lambar Labari: 3491285 Ranar Watsawa : 2024/06/05
Mai sharhi dan kasar Lebanon:
IQNA - Farmakin Alkawarin gaskiya , wanda Iran kai tsaye ta kai wa hari a cikin gwamnatin yahudawan sahyoniya, ya canza ma'auni na rikice-rikice tare da karfafa daidaiton dakile .
Lambar Labari: 3491015 Ranar Watsawa : 2024/04/20
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Lebanon ta ce Saudiyya ta bukaci abin da ba zai taba yiwuwa ba kan batun Hizbullah
Lambar Labari: 3486508 Ranar Watsawa : 2021/11/03
Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da hana duk wani kai komo a cikin biranan Makka da Madina har sai abin da hali ya yi.
Lambar Labari: 3484677 Ranar Watsawa : 2020/04/02
Tehran (IQNA) Shugaban kasar China Xi Jinping ya bayyana cewa, sun samu nasarar shawo kan yaduwar cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3484608 Ranar Watsawa : 2020/03/10
Bangaren kasa da kasa, Rundunar sojin Najeriya sun sanar da dakile wani harin ta'addanci da 'yan kungiyar Boko Haram suka yi yunkurin kai wa a birnin Maiduguri a ranar Kirsimeti.
Lambar Labari: 3482239 Ranar Watsawa : 2017/12/26
Bangaren kasa da kasa, dakarun sa kai na kasar Iraki sun samu nasarar daike wani yunkurin kai harin ta'dannaci a kan masu gudanar taron makokin Imam Hussain.
Lambar Labari: 3481940 Ranar Watsawa : 2017/09/27