iqna

IQNA

birnin new york
Tehran (IQNA) Daruruwan musulmi masu azumi ne suka hallara a dandalin Times Square da ke tsakiyar birnin New York domin buda baki da kuma gabatar da sallar tarawihi.
Lambar Labari: 3487125    Ranar Watsawa : 2022/04/04

Tehran (IQNA) ginin masallaci da cibiyar musulunci da ke birnin New York na kasar Amurka na daga cikin muhimman wuraren tarukan musulmin Amurka.
Lambar Labari: 3485657    Ranar Watsawa : 2021/02/16

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman tattaunawa da aka saba gudanrwa na shekara-shekara sakanin musumi da cocin katolika a birnin new York.
Lambar Labari: 3481990    Ranar Watsawa : 2017/10/11