A gobe 22 ga watan Yuni ne wannan kafar yada labarai ta IQNA za ta gudanar da bikin karrama Abbas Khamehyar tsohon mai ba da shawara kan al'adu na Iran a kasar Lebanon kuma mataimakin al'adu da zamantakewa na jami'ar Qum .
Lambar Labari: 3487447 Ranar Watsawa : 2022/06/21
Tehran (IQNA) cibiya r da ke kula da kayan tarihi ta hubbaren Imam Ali (AS) tana aikin gyaran wasu daddun kwafin kur'anai.
Lambar Labari: 3486631 Ranar Watsawa : 2021/12/01
Tehran (IQNA) cibiya r Manabir Al-qur'aniyya ta kasar Kuwait ta gina masallatai da cibiyoyin kur'ani guda 26 a cikin kasashe uku.
Lambar Labari: 3486339 Ranar Watsawa : 2021/09/22
Tehran (IQNA) musulmi suna gudanar da tarukan tarbar watan mai alfarma a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3485797 Ranar Watsawa : 2021/04/11
Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wata sabuwar cibiya ta yin sulhu da zaman lafiya atsakanin musulmi da kiristoci a garin Kaduna na Najeriya.
Lambar Labari: 3480746 Ranar Watsawa : 2016/08/26