iqna

IQNA

Wata cibiya ta kasar Jordan;
Tehran (IQNA) Wata cibiya ta Musulunci a kasar Jordan ta zabi jerin mutane 500 da suka fi fice a shekarar 2023, inda sunayen Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Sistani da Sayyid Hasan Nasrallah na daga cikin mutane 50 da suka fi tasiri a duniyar Musulunci.
Lambar Labari: 3488113    Ranar Watsawa : 2022/11/02

Tehran (IQNA) An gudanar da wani taro na musamman na kasa da kasa kan harafin kur'ani da kuma kula da shi a birnin Tripoli tare da halartar masu fasaha da masana daga kasashe daban-daban, kuma an ayyana ranar 31 ga Oktoba a matsayin ranar mika wuya ga ma'abuta kur'ani.
Lambar Labari: 3488053    Ranar Watsawa : 2022/10/22

Za a gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW) da Imam Jafar Sadiq (AS) a karkashin cibiya r Imam Ali (AS) ta kasar Sweden.
Lambar Labari: 3488004    Ranar Watsawa : 2022/10/13

Tehran (IQNA) Za a ba da gudummawar mujalladi dubu uku na Mushaf Sharif tare da hadin gwiwar cibiya r kula da harkokin kur'ani ta kungiyar Awka da ayyukan agaji da majalisar koli ta kur'ani da tawagar Jagora a jerin gwanon kur'ani da Hashd al-Shaabi ya shirya, na Iraki da ke Najaf, Karbala kan hanyar tafiya Arbaeen.
Lambar Labari: 3487829    Ranar Watsawa : 2022/09/10

Tehran (IQNA) Za a bude masallaci na farko da zai kare muhalli da kuma cibiya r Musulunci a birnin Sisak da ke tsakiyar kasar Croatia.
Lambar Labari: 3487811    Ranar Watsawa : 2022/09/06

Tehran (IQNA) Baje kolin kur'ani na tarihi da rubuce-rubuce na kasar Maroko a birnin Dar es Salaam na kasar Tanzaniya ya samu karbuwa daga masu sha'awa da 'yan kasar Tanzaniya.
Lambar Labari: 3487686    Ranar Watsawa : 2022/08/14

Amfani da harin da aka kai wa Salman Rushdie;
Tehran (IQNA) Wata cibiya r buga jaridu ta kasar Holland a yayin da take kalubalantar musulmi, ta bayyana aniyar ta na sake buga littafin ayoyin Shaidan.
Lambar Labari: 3487685    Ranar Watsawa : 2022/08/14

Tehran (IQNA) Musulman wata cibiya ta addinin musulunci a birnin Alberta na kasar Canada, sun aiwatar da wani shiri na dasa itatuwa dubu a kewayen cibiya r domin taimakawa wajen farfado da muhallinsu tare da taimakon koyarwar addinin musulunci.
Lambar Labari: 3487638    Ranar Watsawa : 2022/08/04

A gobe 22 ga watan Yuni ne  wannan kafar yada labarai ta IQNA za ta gudanar da bikin karrama Abbas Khamehyar tsohon mai ba da shawara kan al'adu na Iran a kasar Lebanon kuma mataimakin al'adu da zamantakewa na jami'ar Qum .
Lambar Labari: 3487447    Ranar Watsawa : 2022/06/21

Tehran (IQNA) cibiya r da ke kula da kayan tarihi ta hubbaren Imam Ali (AS) tana aikin gyaran wasu daddun kwafin kur'anai.
Lambar Labari: 3486631    Ranar Watsawa : 2021/12/01

Tehran (IQNA) cibiya r Manabir Al-qur'aniyya ta kasar Kuwait ta gina masallatai da cibiyoyin kur'ani guda 26 a cikin kasashe uku.
Lambar Labari: 3486339    Ranar Watsawa : 2021/09/22

Tehran (IQNA) musulmi suna gudanar da tarukan tarbar watan mai alfarma a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3485797    Ranar Watsawa : 2021/04/11

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wata sabuwar cibiya ta yin sulhu da zaman lafiya atsakanin musulmi da kiristoci a garin Kaduna na Najeriya.
Lambar Labari: 3480746    Ranar Watsawa : 2016/08/26