iqna

IQNA

cibiya
IQNA – A lokacin da take bayani kan ayyukan da cibiya r Sheikh Al-Hosari ke gudanarwa a kasar Masar, diyar marigayi limamin kasar Masar Sheikh Mahmoud Khalil Al-Hosari ta ce: Babban abin da wannan gidauniya ta sa gaba shi ne yi wa ma’abuta Alkur’ani hidima.
Lambar Labari: 3492760    Ranar Watsawa : 2025/02/17

IQNA - Tashar tauraron dan adam ta Al-kawthar ta sanar da gudanar da gasar kur'ani mai tsarki karo na 18 a cikin watan Ramadan na wannan shekara.
Lambar Labari: 3492556    Ranar Watsawa : 2025/01/13

IQNA - Al'ummar kasar masu sha'awar kur'ani mai tsarki na kasar Oman sun yi nasarar fahimtar da dubban 'yan kasar nan da koyarwar kur'ani mai tsarki ta hanyar bin tsarin ilimi na gargajiya da kuma hada shi da hanyoyin zamani.
Lambar Labari: 3492399    Ranar Watsawa : 2024/12/16

IQNA - Reza Mohammadpour, majagaba na kur’ani, ya karanta ayoyi daga suratu “Saf” da kuma suratun “Nasr” a wajen taro na musamman karo na 19 na majalisar koli ta kur’ani.
Lambar Labari: 3492320    Ranar Watsawa : 2024/12/04

IQNA - Mai ba da shawara kan harkokin al'adu na Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Tanzaniya ya gana da babban Mufti na kasar, inda suka tattauna kan bude cibiya r kula da harkokin kur'ani ta Darul-Noor a cibiya r al'adu ta ofishin jakadancin Iran da ke Dar es Salaam.
Lambar Labari: 3492317    Ranar Watsawa : 2024/12/04

IQNA - Babban sakataren kungiyar buga kur'ani ta "Sarki Fahad" da ke Madina ya ziyarci wannan cibiya domin karfafa hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu da cibiya r buga kur'ani ta "Mohammed Bin Rashid" da ke Dubai.
Lambar Labari: 3492281    Ranar Watsawa : 2024/11/27

IQNA - Majalisar ilimin kimiyya ta Astan Abbasi ta shirya tarukan kur'ani na mako-mako domin shirya masu karatun kur'ani a cikin fasahar karatun kur'ani a Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3492131    Ranar Watsawa : 2024/11/01

Wani masani  dan kasar Malaysia a wata hira da IQNA:
IQNA - Sayyid Ahmed Seyid Nawi, yana mai nuni da cewa, duniya tana da masaniya kan irin danyen aikin gwamnatin sahyoniyawan ya ce: Ina kiran Isra'ila a matsayin kasa ta 'yan ta'adda. Gwamnatin Isra'ila ta kamu da ta'addanci; Duk da cewa al'ummar duniya sun damu da samun matsuguni ko kasa.
Lambar Labari: 3492035    Ranar Watsawa : 2024/10/14

IQNA - Mahardata kur’ani baki daya guda biyu ne za su halarta a matsayin wakilan kasar Iran  a gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 13 a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3491970    Ranar Watsawa : 2024/10/02

IQNA - Wasu ‘yan’uwa mata biyu da suka haddace kur’ani a kasar Kosovo sun sami damar koyar da yara da matasa sama da 1000 haddar kur’ani da karatun kur’ani a cikin shekaru 7.
Lambar Labari: 3491831    Ranar Watsawa : 2024/09/08

IQNA - Tawagar kur'ani ta kasa da kasa ta ziyarci Darul-Qur'an Astan Muqaddas Hosseini a yayin tattakin Arbaeen.
Lambar Labari: 3491758    Ranar Watsawa : 2024/08/26

IQNA - Mahalarta gasar haddar kur'ani ta kasa da kasa karo na 44 na Sarki Abdulaziz sun ziyarci dakin buga kur'ani na sarki Fahad da ke Madina.
Lambar Labari: 3491725    Ranar Watsawa : 2024/08/20

IQNA - Da yake sanar da hakan, ministan harkokin cikin gida na Jamus ya ce: A yau mun rufe cibiya r Musulunci da ke birnin Hamburg, wadda ta karfafa tsattsauran ra'ayin Musulunci da akidar kama-karya.
Lambar Labari: 3491576    Ranar Watsawa : 2024/07/25

Tarukan makokin Ashura a wasu bangarori na duniya
IQNA - Mabiya mazhabar Shi’a a kasashe daban-daban na duniya da suka hada da Ingila da Amurka da Indiya da Kashmir da Afganistan da Pakistan sun yi jimamin shahidan.
Lambar Labari: 3491529    Ranar Watsawa : 2024/07/17

IQNA - Kalaman Sheikh Al-Azhar dangane da dadewar burinsa na kafa cibiya r haddar kur'ani ga yara ta samu martani mai yawa daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491495    Ranar Watsawa : 2024/07/11

IQNA - Hamidreza Ahmadi, mai karatu na kasa da kasa, ya yaba da aikin Amir al-Qurra  na cibiya r kula da harkokin kur’ani mai tsarki ta haramin Abbasi.
Lambar Labari: 3491484    Ranar Watsawa : 2024/07/09

IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci, da'awah da jagoranci ta kasar Saudiyya ta sanar da bayar da kyautar kur'ani mai tsarki 60,000 ga mahajjatan kasar Iraki.
Lambar Labari: 3491383    Ranar Watsawa : 2024/06/22

IQNA - A wani biki da ya samu halartar ministan kyauta da al'amuran addini da kuma ministan sadarwa na kasar Aljeriya, an gabatar da wani faifan murya Musxaf, wanda Warsh na Nafee ya rawaito, wanda reraren Aljeriya Muhammad Irshad Sqari ya karanta.
Lambar Labari: 3491002    Ranar Watsawa : 2024/04/17

IQNA - Ahmed Yusuf Al-Azhari, Sheikh Al-Qara na Bangladesh, ya halarci shirin Mahfil tare da karanta ayoyi daga Kalmar Allah mai tsarki.
Lambar Labari: 3490980    Ranar Watsawa : 2024/04/13

IQNA -  Mohammad Naqdi ya ce: An shirya fassarorin biyu cikin yarukan Sweden da na Hindi a wannan shekara. A bara jahilai sun kona Al-Qur'ani a kasar Sweden. Ta hanyar tarjama kur'ani zuwa harshen Sweden, muna kokarin fahimtar da al'ummar wannan kasa ainihin kur'ani; A haƙiƙa, fassarar kur'ani ta Sweden yaƙi ce da jahilci.
Lambar Labari: 3490941    Ranar Watsawa : 2024/04/06