Bangaren kasa da kasa, Ma’aikatan cibiyar bayar da agaji ga ‘yan gudun hijira Falastinawa UNRWA sun shiga yajin aiki a dukkanin yankunan zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483011 Ranar Watsawa : 2018/09/24
A ci gaba da gudanar da gangamin neman hakkokin Falastinawa da aka kora daga kasarsu domin dawowa gida da dubban Falastinawa suke gudanarwa a zirin Gaza, sojojin Isra'ila sun bude wuta a kan masu gangamin tare da kashe biyu daga cikinsu da kuma jikkata wasu da dama.
Lambar Labari: 3482982 Ranar Watsawa : 2018/09/14
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar fafutkar neman kawo karshen killace zirin Gaza Bassam Munasirah ya jaddada cewa, za su ci gaba da jerin gwano har sai an kawo karshen killace yankin Gaza baki daya.
Lambar Labari: 3482898 Ranar Watsawa : 2018/08/16
Bangaren kasa da kasa, A yau jiragen yakin Isra'ila sun kaddamar da hare-hare a kan wasu yankuna na zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482861 Ranar Watsawa : 2018/08/04
Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar da zaman gaggawa kana bin da yae faruwa a Palastinu.
Lambar Labari: 3482665 Ranar Watsawa : 2018/05/16
Bangaren kasa da kasa, Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan wasu matasa biyu a yankin Zirin Gaza na Palasdinu lamarin da ya yi sanadiyyar shahadarsu.
Lambar Labari: 3482197 Ranar Watsawa : 2017/12/13