Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi kira da a gudanar da bincike cikin gaggawa tare da nuna gaskiya kan shahadar Khedr Adnan, fursunan Falasdinu a gidan yarin yahudawan sahyoniya. A gefe guda kuma, kwamitin kiristoci da musulmi a birnin Quds ya bayyana cewa kimanin matsugunan yahudawa dubu biyar ne suka kai hari a masallacin Al-Aqsa a watan Afrilun da ya gabata.
Lambar Labari: 3489086 Ranar Watsawa : 2023/05/04
Tehran (IQNA) Kungiyar Tarayyar Turai ta jaddada wajabcin wanzar da yanayin zaman lafiya tsakanin Kirista da Yahudawa da Musulmi a yankunan Falasdinawa.
Lambar Labari: 3488781 Ranar Watsawa : 2023/03/09
Ismail Haniyeh:
Tehran (IQNA) Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya jaddada cewa barazanar da jami'an gwamnatin sahyoniyawan yahudawan sahyoniya ciki har da Benny Gantz ministan yakin wannan gwamnati suke yi wa al'ummar Palastinu abu ne da ba za a amince da shi ba, sannan kuma ci gaba da aikata laifukan da wannan gwamnatin take aikatawa kan Palasdinawa. dole ne a daina.
Lambar Labari: 3487639 Ranar Watsawa : 2022/08/04
Tehran (IQNA) Falastinawa ‘yan gwagwarmaya a yankin zirin Gaza sun mayar da martani da makaman roka a matsugunnan yahudawan ‘yan share wuri zauna
Lambar Labari: 3487204 Ranar Watsawa : 2022/04/23
Tehran (IQNA) wasu daga cikin Falastinawa masu fafutuka sun daga tutocin Iran da Falastinu a cikin harabar masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3485992 Ranar Watsawa : 2021/06/08
Tehran (IQNA) yanzu haka akwai likitoci 1200 da suka yi rijistar sunayensu domin zuwa Gaza da nufin taimaka wa wadanda Isra’ila ta jikkata
Lambar Labari: 3485921 Ranar Watsawa : 2021/05/16
Tehran (IQNA) Falastinawa 122 ne suka yi shahada a yankin zirin Gaza sakamakon hare-haren Isra'ila a kan yankin.
Lambar Labari: 3485914 Ranar Watsawa : 2021/05/14
Tehran (IQNA) sakamakon sake dawowar cutar corona yankin zirin Gaza, an dauki matakan takaita kai komo a yankin baki daya.
Lambar Labari: 3485460 Ranar Watsawa : 2020/12/15
Tehran (IQNA) a daidai lokacin da aka bude masallatan yankin zirin Gaza, ana ci gaba da saka magunguna kashe kwayoyin cuta a cikin masallatan.
Lambar Labari: 3485296 Ranar Watsawa : 2020/10/22
Tehran (IQNA) babban malamin mabiya addinin kirista na Arthodox a birnin Quds ya bayyana halin da al’ummar gaza suke ciki da cewa ya munana matuka.
Lambar Labari: 3485156 Ranar Watsawa : 2020/09/06
Tehran (IQNA) Jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da munanan hare-hare a yankin Zirin gaza.
Lambar Labari: 3485127 Ranar Watsawa : 2020/08/28
Tehran (IQNA) kungiyar Hamas ta gargadi gwamnatin yahudawan Isra’ila kan ci gaba da mamaye yankin zirin gaza .
Lambar Labari: 3485116 Ranar Watsawa : 2020/08/24
Tehran (IQNA) al'ummar falastinu suna gudanar da gangamia yau domin nuna rashin amincewa da shirin Isra'ila na mamaye yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484942 Ranar Watsawa : 2020/07/01
Tehran (IQNA) kakakin magatakardan majalisar dinkin duniya yace yankin Zirin Gaza na bukatar taimakon gaggawa ta fuskar kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3484671 Ranar Watsawa : 2020/03/31
Al'ummar yankin zirin Gaza a Palestine sun kona tutocin Amurka da Isra'ila a juyayin kisan Kasim Sulaimani.
Lambar Labari: 3484376 Ranar Watsawa : 2020/01/04
Ana gudanar da tarukan kirsimati a yankin zirin Gaza na Falastinu tare da halartar kiristoci da musulmi.
Lambar Labari: 3484349 Ranar Watsawa : 2019/12/26
Bangaren kasa da kasa, Isra’ila ta sak rage fadin ruwan da falastinawa suke gudanar da sana’ar kamun kifi a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483716 Ranar Watsawa : 2019/06/06
Bangaen kasa da kasa, Isra'ila ta kaddamar da hare-hare a kan al'ummar Falastinawa mazauna yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483494 Ranar Watsawa : 2019/03/26
Bangaren kasa da kasa, dubban Falastinawa sun gudanar da gangami domin jaddada hakkin komawar wadanda yahudawa suka kora daga kasarsu.
Lambar Labari: 3483215 Ranar Watsawa : 2018/12/14
Bangaren kasa da kasa, A ci gaba da kaddamar da hare-haren wuce gona da iri da Isra'ila ke yi kan al'ummar Palastine,a yau wani bafalastine guda ya yi shahada a Gaza.
Lambar Labari: 3483051 Ranar Watsawa : 2018/10/17