Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakkin bil adama da kuma kare dimukradiyya da ke da mazauni a Amurka ta bayyana shari’ar mahukuntan Bahrain kan sheikh Ali Salman da cewa wasa da hankulan jama’a ne.
                Lambar Labari: 3482248               Ranar Watsawa            : 2017/12/29