iqna

IQNA

Kungiyar bayar da agaji ta Red Cross ta bayyana cewa fiye da rabin mutanen Yemen suna bukatar taimako n abinci.
Lambar Labari: 3484977    Ranar Watsawa : 2020/07/12

Tehran (IQNA) ci gaba da tsare manyan jiragen ruwa da suke dauke da makamashi tare da hana su isa kasar Yemen, hakan na yin barazana ga rayuwan al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3484940    Ranar Watsawa : 2020/07/01

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da taimako n kudade ga mutanen da suka samu matsalaoli sakamakon bullar Corona.
Lambar Labari: 3484885    Ranar Watsawa : 2020/06/11

Gwamnatin kasar Japan ta bayar da taimako n kudade hard ala miliyan 32 ga al’ummar falastinu.
Lambar Labari: 3484518    Ranar Watsawa : 2020/02/13

Bangaren kasa da kasa, za a raba wasu kayan aiki ga wasu makarantun kur'ani mai tsarki da cibiyoyin addini a garin Milah da ke Aljeriya.
Lambar Labari: 3482412    Ranar Watsawa : 2018/02/19

Bangaren kasa da kasa, Majalisar musulinci ta Najeriya reshen jahar Adamawa ta sanar da cewa sama da musulmi dubu 5 ne suka yi shahada sanadiyar hare-haren ta'addanci na kungiyar boko haram.
Lambar Labari: 3482259    Ranar Watsawa : 2018/01/01