Bangaren kasa da kasa, ginin masallaci mai tulluwa 99 ya ja hankulan jama'a matuka akasar Australia yayin da Angelo Candalepas wanda tsara ginin masallacin ya nuna farin cikinsa.
Lambar Labari: 3482262 Ranar Watsawa : 2018/01/02
Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinin muslunci a kasar Australia sun yi Allawadai da kakakusar murya dangane da yin garkuwa da wasu mutane da wani mutum musulmi ya yi a birnin Sydney fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 2618811 Ranar Watsawa : 2014/12/15