iqna

IQNA

hukumance
Johannesburg (IQNA) A cikin bayanin karshe na taron kolin na Johannesburg, kasashen BRICS sun yi kira da a gudanar da shawarwarin kafa kasar Falasdinu mai cin gashin kanta.
Lambar Labari: 3489702    Ranar Watsawa : 2023/08/24

Tehran (IQNA) Kulob din dambe na "Al-Mashtal" shi ne kulob daya tilo da mata musulmin Palasdinu suka mallaka a Gaza, kuma 'yan damben nata na kokarin yin gogayya da sunan Palasdinu a gasar da ake yi a kasashen ketare da kuma daga tutar kasar.
Lambar Labari: 3489209    Ranar Watsawa : 2023/05/27

Shahararrun malaman duniyar Musulunci  (7)
"Saher Kaabi" yana daya daga cikin masu rubuta rubuce-rubucen Palastinawa na wannan zamani, wanda ayyukansa da zane-zanensa suka cakude da nassosin addini masu tsarki, kuma Mus'if na masallacin Al-Aqsa shi ne babban aikinsa na fasaha wajen hidimar addini da kur'ani.
Lambar Labari: 3488238    Ranar Watsawa : 2022/11/26

Tehran (IQNA) tawagar gwamnatin kasar Bahrain ta fara gudanar da wata ziyara a hukumance a  Isra’ila.
Lambar Labari: 3485379    Ranar Watsawa : 2020/11/18

Tehran (IQNA) babban daraktan hukumar lafiya ta duniya WHO ya bayyana matakin da Saudiyya ta dauka na takaiya yawan masu aikin hajjin bana da cewa mataki ne mai kyau.
Lambar Labari: 3484928    Ranar Watsawa : 2020/06/25

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar kur’ani ta shekara-shekara a yankin Somaliland tare da halartar makaranta da maharrdata.
Lambar Labari: 3481604    Ranar Watsawa : 2017/06/12

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da gina ramuka 27 a karkashin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481087    Ranar Watsawa : 2016/12/31

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Saudyyah sun kam wasu alhazai kimanin 20 na kasar Bahrain kuma ba a san inda suka na da su ba.
Lambar Labari: 3480776    Ranar Watsawa : 2016/09/13