iqna

IQNA

IQNA - An bude Darul-Qur'an Hikmat a Pretoria, babban birnin kasar Afirka ta Kudu, bisa kokarin da cibiyar tuntubar al'adu ta Iran ta yi.
Lambar Labari: 3491835    Ranar Watsawa : 2024/09/09

Masani dan kasar Jordan a wata hira da Iqna:
IQNA - Haka nan kuma yayin da yake ishara da irin cikas da al'ummar musulmi suke fuskanta wajen aiwatar da tarihin manzon Allah a cikin al'umma ta yau, Sheikh Mustafa Abu Reman ya jaddada cewa: A ra'ayina, wadannan cikas din su ne bambance-bambance masu sauki da ake samu a cikin karatun tafsirin ma'aiki. Da yawa daga malaman Sunna da Shi'a da masana tarihi sun rubuta tarihin wannan Annabi, amma dole ne mu yi la'akari da tarihin Annabi bisa hankali da abin da ke rubuce a littafin Allah.
Lambar Labari: 3491795    Ranar Watsawa : 2024/09/01

IQNA - A cikin muhimman madogaran Ahlus-Sunnah kamar su Sahihul Bukhari, Musnad na Ahmad Ibn Hanbal, Sunan Ibn Majah, Sunan Tirmidhi, da sauransu, an ruwaito hadisai da dama na Manzon Allah (SAW) game da falala da falalolin Imam Husaini (AS) cewa: Rayhanah Al-Nabi da shugaban matasan Ahlul-jannah yana cikinsu.
Lambar Labari: 3491527    Ranar Watsawa : 2024/07/17

Shugaba Rauhani A Lokacin Sallar Juma'a A Haidar Abad:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani wanda a halin yanzu yake ziyarar aiki a kasar India ya bukaci musulmai a ko ina suke a duniya su hada kai don fuskantar makiyansu.
Lambar Labari: 3482400    Ranar Watsawa : 2018/02/16