iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Ali Sulaiman masani kan harkokin sadarwa a kasar Masar ya bayyana cewa babban abin da ya kamata a yi domin rage yaduwar akidar ta’addanci shi ne katse layukansu na internet .
Lambar Labari: 3482437    Ranar Watsawa : 2018/02/27