Tehran (IQNA) masana a bangarori na ilmomin kimiyya da fasaha na kasar Iran sun gana da jagoran juyin musulunci
Lambar Labari: 3486571 Ranar Watsawa : 2021/11/17
Tehran (IQNA) wani fitaccen mai fasaha r rubutun larabci dan kasar Syria ya rubuta cikakken kwafin kur’ani da salon rubutu mai ban sha’awa.
Lambar Labari: 3485380 Ranar Watsawa : 2020/11/19
Tehran (IQNA) masallacin Al-rahma an gina shi ne a cikin tekun red Sea a gabar ruwa ta birnin Jidda a shekara ta 1985, wanda aka yi amfani da fasaha ta zamani wajen gininsa.
Lambar Labari: 3485224 Ranar Watsawa : 2020/09/28
Shugaban kasar Iran Dr Hassan Rouhani ya bayyana cewa bunkasa ilmin kimiyya da fasaha a kasar ne mabudin ci gaban kasar.
Lambar Labari: 3484241 Ranar Watsawa : 2019/11/11
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron karawa juna sani kan matsayin mace a addinin muskunci da kuma mahangar ma’aiki (SAW) a Najeriya.
Lambar Labari: 3482457 Ranar Watsawa : 2018/03/06