Tehran (IQNA) Ma'aikatar Awkaf ta Masar ta sanar da fara gudanar da aikinta na watan Ramadan a cikin shirin "Jakadan Karatu a Duniya" na karatun kur'ani mai tsarki a kasashe da dama na duniya.
Lambar Labari: 3488835 Ranar Watsawa : 2023/03/19
Tehran (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da zaɓen tarjamar kur'ani mai tsarki zuwa harshen Girka a ƙarƙashin kulawar ma'aikatar.
Lambar Labari: 3486871 Ranar Watsawa : 2022/01/26
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Oman ta sanar da ranar 17 ga watan Mayu a matsayin ranar farko ta watan ranadan mai alfarma na wannan shekara.
Lambar Labari: 3482638 Ranar Watsawa : 2018/05/07