iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Kotun daukaka kara ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 9 da aka yanke wa babban sakataren kungiyar Al-Wifaq ta 'yan Shi'an kasar Bahrain Sheikh Ali Salman duk kuwa da ci gaba da Allah wadai din da ake yi wa hukuncin a ciki da wajen kasar ta Bahrain.
Lambar Labari: 3481028    Ranar Watsawa : 2016/12/12

Bangaren kasa da kasa, Majid Milad daya daga cikin masu gwagwarmaya da kama karya a Bahrain ya bayyana Ashura a matsyin daya daga cikin darussan kin bayar da halasci ga dagutai.
Lambar Labari: 3480822    Ranar Watsawa : 2016/10/04

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil adama ta duniya Amnesty International ta yi Allawadai da kakkausar murya dagane da rusa jam’iyyar Alwifaq da mahukuntan Bahrain suka yi.
Lambar Labari: 3480804    Ranar Watsawa : 2016/09/25