IQNA

Kira’ar Kur’ani Da Addu’oin Sheikh Usfur wanda Ya Rasu A Masar

23:08 - April 18, 2020
Lambar Labari: 3484724
Tehran (IQNA) Sheikh Muhammad Mahmud Usfur makarancin kur’ania  gidajen radiyo da talabijin na Masar ya rasu a jiya bayan fama da rashin lafiya.

Sheikh Muhammad Usfur daya ne daga fitattun makarantan kur’ani da suka shahara a wanda aka haife a shekarar 1938 kasar Masar, inda gidajen radiyo da talabijin na kasar suke sanya karatunsa da kuma addu’oinsa. Yayi karatu a wajen marigayi sheikh Mahmud Alanusi.

3892283

captcha