Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani na kasa da kasa kan taron arbain na wannan shekara a Karbala.
Lambar Labari: 3482795 Ranar Watsawa : 2018/06/29
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren bangaren kula da harkokin ziyara na fadar Vatican ya bayyana tarukan arbain na Imam Hussain da cewa wannan ne ke bayyana hakikanin addinin muslunci.
Lambar Labari: 2620665 Ranar Watsawa : 2014/12/17