iqna

IQNA

Tawagar 'yan kwamitin kula alakar da ke tsakanin kungiyar tarayyar Turai da Palasdinu a Majalisar Dokokin Kungiyar Tarayyar Turai ta bayyana cewa; Duk wani matakin rusa kauyen Khan Ahmar da ke gabashin birnin Qudus na Palasdinu yana matsayin laifin yaki ne.
Lambar Labari: 3483014    Ranar Watsawa : 2018/09/26