iqna

IQNA

Tehran (IQNA)  "Ibrahim Munir" mataimakin shugaban kungiyar 'yan uwa musulmi ya rasu a yau 4 ga watan Nuwamba yana da shekaru 85 a duniya a birnin Landan.
Lambar Labari: 3488123    Ranar Watsawa : 2022/11/04

Tehran (IQNA) An gudanar da wani taro na musamman na kasa da kasa kan harafin kur'ani da kuma kula da shi a birnin Tripoli tare da halartar masu fasaha da masana daga kasashe daban-daban, kuma an ayyana ranar 31 ga Oktoba a matsayin ranar mika wuya ga ma'abuta kur'ani.
Lambar Labari: 3488053    Ranar Watsawa : 2022/10/22

Tehran (IQNA) a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan Idin Ghadir Haramin Imam Ali (AS) na karbar masu ziyara daga larduna daban-daban na kasar Iraki da wasu kasashen Larabawa da na Musulmi.
Lambar Labari: 3487561    Ranar Watsawa : 2022/07/18

Tehran (IQNA) kwamitin kula da harkokin wajen kungiyar tarayyar turai ya gabatar da wasu shawarwarin da suka shafi al'ummar Palastinu,
Lambar Labari: 3487545    Ranar Watsawa : 2022/07/14

Tehran (IQNA) Shugaban ofishin siyasa na Hamas Ismail Haniyeh ya ce  tawagar Hamas ta gana da Firayi ministan Lebanon Najib Mikati, a yau Litinin a birnin Beirut.
Lambar Labari: 3487475    Ranar Watsawa : 2022/06/27

Tehran (IQNA) Hukumomin birnin San'a sun soki mahukuntan Saudiyya kan hana 'yan kasar Yemen 11,000 zuwa aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3487468    Ranar Watsawa : 2022/06/26

Shugaban Tunisiya:
Tehran (IQNA) A wata ganawa da ya yi da alhazan kasar, shugaban kasar Tunisiya ya jaddada rashin amincewa da addinin Musulunci a matsayin addinin kasar a sabon kundin tsarin mulkin kasar.
Lambar Labari: 3487451    Ranar Watsawa : 2022/06/22

Tehran (IQNA) Al-Azhar Watch ta yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa matashin dan jarida Bafalasdine tare da jaddada cewa duniya ce ke da alhakin ta'addancin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila, don haka dole ne ta dauki matakin dakatar da munanan laifukan da take aikatawa.
Lambar Labari: 3487377    Ranar Watsawa : 2022/06/03

Tehran (IQNA) Majiyoyin tsaro a kasar Iraki sun sanar da kaddamar da wani gagarumin farmaki a yankin Tarmiyah da ke arewacin Bagadaza, da nufin lalubo wasu mayakan kungiyar Daesh da suka samu maboya a wuraren.
Lambar Labari: 3486826    Ranar Watsawa : 2022/01/16

Tehran (IQNA) Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya, ya amince da kudurori guda uku kan warware batun Palastinu da babban rinjaye, da kuma bukatar gwamnatin sahyoniyawa ta janye daga yankunan da ta mamaye, da kuma matsayin birnin Kudus da ta mamaye.
Lambar Labari: 3486632    Ranar Watsawa : 2021/12/02

Mohammad Hussain Hassani:
Tehran (IQNA) Mohammad Hussain Hassani shugaban cibiyar ayyukan kur’ani ta Iran ya jaddada wajabcin yin aiki domin samun zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin al’ummomin duniya.
Lambar Labari: 3485750    Ranar Watsawa : 2021/03/17

Tehran (IQNA)dukkanin kungiyoyin sun jadadda wajabcin ci gaba da gwagwarmayarhar zuwa karshen mamayar kasarsu ta 1948 da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3484800    Ranar Watsawa : 2020/05/15

Bangaren kasa da kasa, an nuna tarjamar littafin addu'a na du'ul Kumail a birnin Harare na kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3483155    Ranar Watsawa : 2018/11/27