iqna

IQNA

Kungiyar Hadin Kan Musulmi:
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi, yayin da take yin Allah wadai da matakin hana 'yan matan shiga jami'a da 'yan Taliban suka yi, ta bukaci mahukuntan Taliban da su sake yin la'akari da wannan shawarar da kuma soke wannan umarni.
Lambar Labari: 3488376    Ranar Watsawa : 2022/12/22

Ilimomin Kur’ani  (4)
Alkaluman kididdiga na Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) sun nuna cewa kimanin mutane dubu 800 ne ke mutuwa a duniya ta hanyar kashe kansu a duk shekara, kuma mutane miliyan 16 ne ke “tunanin kashe kansa a duk shekara, amma wannan kididdigar ta yi yawa a cikin al’ummar Musulmi. daban.
Lambar Labari: 3488206    Ranar Watsawa : 2022/11/20

Tehran (IQNA) Bayan kwashe shekaru ana cece-kuce, kotun Turai ta ayyana dokar hana hijabi a wuraren aiki.
Lambar Labari: 3488007    Ranar Watsawa : 2022/10/14

Me Kur'ani ke cewa (31)
Alkur'ani mai girma yana daya daga cikin littafai masu tsarki da suke haramta wa masu sauraronsa a kai a kai ga duk wani makauniyar koyi. Wannan tsari na Alqur'ani ya bude tagogi na girma da wadata ga musulmi.
Lambar Labari: 3487988    Ranar Watsawa : 2022/10/10

Tehran (IQNA) Sake shawarar hana sanya hijabi a makarantun kasar Denmark da wasu jam’iyyu suka yi ya sake haifar da dadadden cece-kuce a kasar.
Lambar Labari: 3487781    Ranar Watsawa : 2022/08/31

Tehran (IQNA) Matakin da Norway ta dauka na amincewa da shirin yiwa kayayyakin da matsugunan yahudawan sahyoniya suka gina a yankunan da aka mamaye ya harzuka Tel Aviv.
Lambar Labari: 3487411    Ranar Watsawa : 2022/06/12

Tehran (IQNA) Kwamitin da ke kula da harkokin masallacin Quds ya yi tir da matakin gwamnatin Isra’ila na takura wa babban limamamin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3484868    Ranar Watsawa : 2020/06/06

Tehran (IQNA) a sassa daba-daban na duniya masana da masu lamiri suna ci gaba da nuna goyon bayansu ga al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3484826    Ranar Watsawa : 2020/05/22

Tehran (IQNA) cibiyar Azahar ta fitar da fatawar haramta cin zarafi ko keta alfarmar masu dauke da cutar corona.
Lambar Labari: 3484704    Ranar Watsawa : 2020/04/12

Bangaren kasa da kasa, haramta cciyar kasar Isra’ila ta haramta wa dubban mutane daga Gaza halartar sallar juma’a a birnin Quds.
Lambar Labari: 3480930    Ranar Watsawa : 2016/11/11

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da murkushe dukkanin ayyukan da harkar muslucni take gudanarwa a Najeriya a yau gwamnatin jahar Kaduna ta haramta ayyukan kungiyar.
Lambar Labari: 3480835    Ranar Watsawa : 2016/10/08