iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an fitar da sabbin kaidoji na gasar karatun kur’ani mai tsarki a kasar Turkiya ta wannan shekara.
Lambar Labari: 3326045    Ranar Watsawa : 2015/07/09

Bangaren kasa da kasa, makarantar Atfalul shuhada ta bude wata cibiya ta koyar da mata yan kasar Syria masu gudun hijira acikin kasar Turkiya karatun kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3318410    Ranar Watsawa : 2015/06/24

Bangaren kasa da kasa, shugaban cibiyar kula da harkokin addinin muslunci a kasar Turkiya Muhamad Gormez ya bayyana cewa ya zama wajibi a aike da sakon sulhu zuwa ga dukkanin jagororin addinai na duniya domin samun fahim tar juna.
Lambar Labari: 2778864    Ranar Watsawa : 2015/01/29

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron maulidin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a masallatan kasar Turkiya
Lambar Labari: 2671921    Ranar Watsawa : 2015/01/04