Kafofin yada labaran Jamus:
IQNA - Kafofin yada labaran Jamus sun bayyana cewa wanda ya kai harin a kasuwar Kirsimeti a birnin Magdeburg na Jamus, wani likita ne dan kasar Saudiyya mai shekaru 50 da ke goyon bayan 'yan tsagera da sahyoniyanci.
Lambar Labari: 3492438 Ranar Watsawa : 2024/12/23
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani bincike ya tababtar da cewa kyamar da ake nuna wa musulmi ta karu a cikin shekara ta 2018.
Lambar Labari: 3483412 Ranar Watsawa : 2019/02/28