iqna

IQNA

kara
Tehran (IQNA) musulmin kasar Belgiium sun shigar da kara a kotun kungiyar Tarayyar Turai kan hana su gudanar da yanka irin na addinin musulunci.
Lambar Labari: 3486375    Ranar Watsawa : 2021/10/02

Kotun kaduna ta sake dage sauraren shari'ar sheikh Ibrahim zakzaky da mai dakinsa malama Zinat.
Lambar Labari: 3484553    Ranar Watsawa : 2020/02/24

Kungiyar OIC ta yi Allawadai da harin  da aka kai a masallaci a ranar Juma’a a garin Kuita na Pakistan.
Lambar Labari: 3484409    Ranar Watsawa : 2020/01/13

Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bukaci a kame tare da hukunta dukkanin shugabannin kungiyoyi masu nuna kyama a ga musulmi a  duniya.
Lambar Labari: 3483471    Ranar Watsawa : 2019/03/18