Tehran (IQNA) Jean-Paul Lecoq, wakilin majalisar dokokin kasar Faransa, ya soki tsarin danniya da gwamnatin sahyoniyawan take yi a yankunan da ta mamaye, yana mai kallon hakan ya sabawa dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3489093 Ranar Watsawa : 2023/05/05
Bayan ya isa kasar Turkiyya, babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO ya gudanar da taron manema labarai tare da ministan harkokin wajen Turkiyya inda ya bayyana goyon bayan kungiyar ga wadanda girgizar kasar ta shafa tare da aikewa da kayan agaji, ya yi Allah wadai da kona kur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3488675 Ranar Watsawa : 2023/02/17
Me kur’ani ke cewa (33)
Aya ta 103 a cikin suratu Ali-Imrana ta dauki hadin kan musulmi a matsayin wani aiki na wajibi sannan ta jaddada cewa kur’ani shi ne mafi muhimmanci wajen hadin kan al’umma.
Lambar Labari: 3488141 Ranar Watsawa : 2022/11/07
Tehran (IQNA) Jacon Herzog fitaccen malamin yahudawa ne a Isra'ila mai tsanain kin addinin musulunci wanda a halin yanzu haka yake cikin bakuncin masarautar Saudiyya.
Lambar Labari: 3486543 Ranar Watsawa : 2021/11/11
Jagoran juyin juyin halin musluncia kasar Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana tsananin kiyayya da gaba da Amurka da wasu 'yan korenta irin Al Saud suke nuna wa Iran da cewa, sakamako ne na riko da tafarkin Allah da Iran din ta yi.
Lambar Labari: 3483515 Ranar Watsawa : 2019/04/04