Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sanar da kakaba wa wasu jami’an gwamnatin Amurka takunkumi.
Lambar Labari: 3485300 Ranar Watsawa : 2020/10/23
Tehran (IQNA) kungiyar Nujba a kasar Iraki ta bayyana cewa Amurka ce da kanta take da hannu wajen harba makamai a kan ofishinta a Iraki.
Lambar Labari: 3485223 Ranar Watsawa : 2020/09/27
Tehran (IQNA) wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kansa da jigidar bam a gaban ofishin jakadanci n Amurka a birnin Tunis na kasar Tunis.
Lambar Labari: 3484593 Ranar Watsawa : 2020/03/06
Tehran - (IQNA) ‘yan majalisar dokokin Amurka sun gabatar da bukatar janye haramcin bayyana masu hannu a kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3484586 Ranar Watsawa : 2020/03/04
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Ukraine na shirin bude wani ofishin wakilci a birnin Quds da ke karkashin mamayar yahudawa.
Lambar Labari: 3484193 Ranar Watsawa : 2019/10/26
Gwamnatocin kasashen Iran da Iraki sun soke kudaden karbar izinin shiga kasashen biyu.
Lambar Labari: 3483517 Ranar Watsawa : 2019/04/04