IQNA - Karatun kur'ani da Mohamed El-Nani dan wasa n kungiyar kwallon kafa ta Masar a sansanin kungiyar ya sake jan hankalin masu amfani da shafukan sada zumunta kan soyayya da sha'awar dan wasa n ga kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491839 Ranar Watsawa : 2024/09/09
IQNA - Travis Mutiba, dan wasa n tawagar kasar Uganda kuma kwararren dan wasa n kungiyar kwallon kafa ta Zamalek ta Masar, ya bayyana Musulunta a ranar Talata.
Lambar Labari: 3491499 Ranar Watsawa : 2024/07/12
IQNA - Rasuwar Ahmed Rifat mai karatun kur’ani kuma dan wasa n kungiyar kwallon kafa ta Masar ya yi ta yaduwa a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491479 Ranar Watsawa : 2024/07/08
IQNA - Bidiyon karatu na Amir Ibrahimov, dan wasa n kungiyar matasa ta Manchester United, ya gamu da ra'ayin masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491427 Ranar Watsawa : 2024/06/29
IQNA - Kungiyar Al Kuwait ta sanar da Musuluntar da dan wasa n Congo Arsene Zola a Masallacin Zayd Muhammad Al Malim.
Lambar Labari: 3491047 Ranar Watsawa : 2024/04/26
IQNA - An cire Mohammad Diawara dan wasa n kungiyar matasan kasar Faransa daga sansanin kungiyar saboda dagewar da yayi na azumi.
Lambar Labari: 3490843 Ranar Watsawa : 2024/03/21
Washington (IQNA) Wani dan wasa n kwallon kwando dan kasar Amurka ya sanya hijabi a wani taron manema labarai bayan kammala wasan domin nuna goyon bayansa ga al'ummar Gaza.
Lambar Labari: 3490178 Ranar Watsawa : 2023/11/20
Paris (IQNA) Kwamitin ladabtarwa na hukumar kwallon kafa na kasar Faransa ya dakatar da dan wasa n kwallon kafar Aljeriya da ke wasa a Faransa saboda nuna goyon baya ga al’ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3490046 Ranar Watsawa : 2023/10/27
Kulob din Bayern Munich na Jamus ya gudanar da bincike a cikin makon nan bayan da Nasir Mezrawi ya goyi bayan Falasdinu sakamakon munanan hare-haren da gwamnatin Sahayoniya ta kai.
Lambar Labari: 3490013 Ranar Watsawa : 2023/10/21
Riyadh (IQNA) Tauraron dan wasa n kasar Faransa na kungiyar Al-Ittihad na kasar Saudiyya ya karbi kwafin kur’ani mai tsarki a matsayin kyauta daga wani dan jaridar kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3489656 Ranar Watsawa : 2023/08/17
Tehran (IQNA) Andre Ayew, dan wasa n musulmi na kungiyar kwallon kafa ta Ghana, ya bayar da abinci ga masu azumi kusan 200 da suke bukata.
Lambar Labari: 3488973 Ranar Watsawa : 2023/04/14
Tehran (IQNA) Hotunan Sadio Mane dan kasar Senegal na kungiyar Bayern Munich, yana karatun kur'ani ya samu karbuwa daga wajen musulmi masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488838 Ranar Watsawa : 2023/03/20
Tehran (IQNA) Bidiyon karatun kur’ani mai tsarki da Amir Ibragimov dan wasa n kungiyar Manchester United Academy ya yi, ya samu karbuwa sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488825 Ranar Watsawa : 2023/03/17
Tehran (IQNA) Karatun Al-Qur'ani mai kyau da sabon Tauraron Musulman kungiyar kwallon kafa ta kasar Holland ya yi ya ja hankalin masu fafutuka a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3487897 Ranar Watsawa : 2022/09/23
Bangaren kasa da kasa, Amru Saad wani dan wasa n finafinai ne a kasar Masar ya bayyana cewa ayoyin kur’ani sun yi tasiria ciki zuciyar Mike Tyson.
Lambar Labari: 3483519 Ranar Watsawa : 2019/04/05