iqna

IQNA

Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah a wata hira da  IQNA:
Beirut (IQNA) Sheikh Naeem Qasim ya ci gaba da cewa: Ba zai yiwu a yi mu'amala da gwamnatin sahyoniya ba sai ta hanyar tsayin daka, kuma karfafa tsayin daka kan Musulunci zai haifar da gagarumin sauyi a yankin.
Lambar Labari: 3489984    Ranar Watsawa : 2023/10/16

Beirut (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta gudanar da taron Arbaeen na Imam Hussain (a.s) a makabartar Seyida Khola da ke birnin Baalbek a gabashin kasar Labanon tare da halartar dubun dubatar masoya Ahlul Baiti Ma’asumai da Tsarkakewa (a.s.).
Lambar Labari: 3489775    Ranar Watsawa : 2023/09/07

Beirut (IQNA) A yayin da take yin Allah wadai da bude ofishin jakadancin yahudawan sahyoniya a birnin Manama, kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta sanar da cewa, an aiwatar da wannan mummunan aiki da ya sabawa muradun al'ummar Bahrain da kuma imaninsu.
Lambar Labari: 3489771    Ranar Watsawa : 2023/09/06

A wata ganawa da ya yi da ministan harkokin wajen kasar Iran, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya jaddada rawar da Janar Soleimani ke takawa wajen tabbatar da tsaron yankin ta fuskar yahudawan sahyoniya da ta'addanci.
Lambar Labari: 3489739    Ranar Watsawa : 2023/09/01

Sayyid Nasrullah:
Beirut (IQNA) A jawabin da ya gabatar a taron Ashura a birnin Beirut a safiyar jiya, babban sakataren kungiyar Hizbullah a jawabin , ya gayyaci matasan musulmi da su dauki matakin hukunta duk wanda ya sabawa kur’ani mai tsarki, ba tare da jiran wanda zai kare addininsu ba.
Lambar Labari: 3489555    Ranar Watsawa : 2023/07/29

Beirut (IQNA) A ci gaba da zagayowar ranar samun nasara a yakin kwanaki 33 kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta fitar da wani sako na bidiyo mai tsawon mintuna 6 mai taken "La Ghalib Lakum" inda ta yi kwatankwacin wani harin turjiya a wani wuri na gwamnatin sahyoniyawan tare da lalata shi gaba daya.
Lambar Labari: 3489490    Ranar Watsawa : 2023/07/17

Beirut (IQNA) A cikin wata sanarwa da kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta fitar ta yi gargadi kan yunkurin da gwamnatin sahyoniyawan ke yi a yankin kauyen Al-Ghajar da ke kan iyakar kasar da Palastinu da ta mamaye.
Lambar Labari: 3489427    Ranar Watsawa : 2023/07/06

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya gabatar da jawabi a yammacin jiya Alhamis a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan cika shekaru 23 da samun nasarar gwagwarmaya da 'yantar da kudancin Labanon (wanda ya yi daidai da ranar 25 ga watan Mayu).
Lambar Labari: 3489203    Ranar Watsawa : 2023/05/26

Surorin Kur’ani (58)
A cikin Alkur'ani mai girma, an nemi muminai na gaskiya da su shiga cikin "Hizbullah". Duk da cewa kalmar jam’iyya a yau ta zama kalmar addini da siyasa, amma ta fuskar Alkur’ani, wannan kalma tana da alaka da wani fili na ilimi da addini kuma ba ta da alaka da wani kabilanci ko harshe, don haka kowane mutum a ko’ina. a duniya yana iya zama memba na Hizbullah.
Lambar Labari: 3488536    Ranar Watsawa : 2023/01/21

Tehran (IQNA) Sheikh Naeem Qasim ya jaddada a jiya Alhamis cewa duk kokarin da Amurka take yi na yaki da kungiyar Hizbullah ya ci tura: Hizbullah tana nan har abada don gina kasar Lebanon da kuma kare wannan kasa da al'ummarta.
Lambar Labari: 3487015    Ranar Watsawa : 2022/03/05

Tehran (QNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Nasrullah ya bayyana Amurka a matsayin ummul haba’isin rikicin kasar Ukraine.
Lambar Labari: 3487003    Ranar Watsawa : 2022/03/02

Tehran (IQNA) Sayyid Nasrullah ya bayyana cewa, yunkurin da Saudiyya ke yi domin ganin ta haifar da yakin basasa a cikin kasar Lebanon ba zai taba yin nasara ba.
Lambar Labari: 3486545    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta kakkabo jirgin leken asiri na Isra'ila a kudancin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486369    Ranar Watsawa : 2021/09/30

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, katafaren jirgin ruwan Iran da ke dauke da mai zuwa kasar Lebanon ya isa gabar ruwan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486309    Ranar Watsawa : 2021/09/14

Tehran (IQNA) Dakarun ƙungiyar Hizbullah ta ƙasar Labanon sun sake jaddada mubaya’arsu ga shugaban ƙungiyar Sayyid Hasan Nasrallah.
Lambar Labari: 3486183    Ranar Watsawa : 2021/08/09

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa kasar Lebanon ba za ta taba shiga cikin yakin basasa ba.
Lambar Labari: 3486170    Ranar Watsawa : 2021/08/04

Tehran (IQNA) jami'an tsaron Lebanon sun samu nasarar cafke daya daga cikin wadanda suka kai wa janazar wani dan Hizbullah hari.
Lambar Labari: 3486162    Ranar Watsawa : 2021/08/02

Tehran (IQNA) ma'ikatar harkokin wajen Rasha ta fitar da bayani kan ganawar da aka yi tsakanin jami'an gwamnatin Rasha da tawagar Hizbullah
Lambar Labari: 3485748    Ranar Watsawa : 2021/03/16

Sayyid Hassan Nasrullah:
Tehran (IQNA) babban sakakaren kungiyar Hizbullah ya bayyana siyasar Amurka da cewa ta ginu ne kan manufa guda, amma Trump yana da mummunar manufa a kan al’ummomin duniya.
Lambar Labari: 3485358    Ranar Watsawa : 2020/11/12

Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta zargi Amurka da yin shigar shigula a cikin harkokin kasar Lebanon na cikin gida.
Lambar Labari: 3485345    Ranar Watsawa : 2020/11/07