Limamamin Juma’a A Tehran:
Bangaren siyasa, Ayatollah Muwahhidi Keramani wanda ya jagoraci a sallar Juma’a a Tehran ya bayyana cewa, kawar da daular wahabiyawa ta Daesh a Siriya da Iraki ya tabatar da karfin muslunci ne da kuma ran gami da Hizbullah, wadanda suka bayar da gagarumar gudunmawa.
Lambar Labari: 3482155 Ranar Watsawa : 2017/12/01
Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran kungiyar Hizbullah a wurin taon ranar arbaeen ya yi Allah wadai da ci gaba da tsare Sa'ad Hariri da mahukuntan Saudiyya ke yi, bayan sun tilasta shi yin murabus daga kan mukaminsa na Firayi ministan Lebanon.
Lambar Labari: 3482089 Ranar Watsawa : 2017/11/11
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur’ani ta Taujih da Irshad da ke da alaka da kungiyar Hizbullah a kasar Lebaon karo na ashirin.
Lambar Labari: 3482042 Ranar Watsawa : 2017/10/27
Bangaren kasa da kasa, wani daya daga cikin kwamandojojin kungiyar Hizbullah ya yi shahada a ci gaba da tsarkake yankunan Syria da ake yi daga 'yan ta'addan wahabiyawan takfiriyyah.
Lambar Labari: 3481967 Ranar Watsawa : 2017/10/04
Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah ya ce dole ne a dauki matai kan masu daukar nauyin ta’addanci da kuma kawo akrshen hijirar musulmi.
Lambar Labari: 3481955 Ranar Watsawa : 2017/10/01
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah babban sakataren kungiyar Hizbullah ya gana da Ayatollah Nuri Hamedani a ziyarar da ya kai Lebanon.
Lambar Labari: 3481897 Ranar Watsawa : 2017/09/15
Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a gudanar da zaman taro na tunawa da Imam Musa Sadr da kuma abokan tafiyarsa daka sace tun kimanin shekaru talatin da tara da suka gabata.
Lambar Labari: 3481834 Ranar Watsawa : 2017/08/26
Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah ya bayyana cewa, a ci gaba da fatattakar 'yan ta'addan ISIS da dukkanin bangarori na dakarun Lebanon, da kuma sojojin Syria tare da mayakan Hizbullah ke yi, ana samun gagarumar nasara.
Lambar Labari: 3481831 Ranar Watsawa : 2017/08/25
Sayyid Nasrallah:
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid hassan Nasrullah bayyana cewa acikin sa'oin farko na fara kaddamar da farmaki kan yan ta'adda aka samu nasara.
Lambar Labari: 3481740 Ranar Watsawa : 2017/07/27
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da mayar da martani dangane da hare-haren ta’addanci da aka kai a Iraki daga ciki kuwa har da martanin kungiyar Hizbullah.
Lambar Labari: 3480971 Ranar Watsawa : 2016/11/25
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana taron da za a gudanar da Ashura a bana da cewa zai hada da alhinin kisan bayin Allah da masarautar Saudiyyah ta yi a Yemen.
Lambar Labari: 3480845 Ranar Watsawa : 2016/10/11
Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar mslunci a Lebanon ta Hizbullah ta yi kakkausar suka dangane da kisan gillar da ‘yan Takfiriyyan Nusra suka yi wa fararen hula 40 yan Duruz a Syria.
Lambar Labari: 3313376 Ranar Watsawa : 2015/06/12
Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar muslunci ta Hizbullah ta yi kakkausar dangane da harin kawancen Saudiyyah da Amurka ya kai kan tashar talabijin ta Al-masiriyyah ta kasar Yemen tare da bayyana hakan a matsayin keta huromin dokokin duniya.
Lambar Labari: 3294191 Ranar Watsawa : 2015/05/12
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta fitar da wani bayani da a cikin soki gwamnatin Saudiyya dangane irin hankoron da take yin a ganin ta haddasa rikici tsakanin musulmi da kuma saka musu gaba da Iran sabon dalilai na bangaranci.
Lambar Labari: 3162659 Ranar Watsawa : 2015/04/17
Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar muslunci ta Hizbullah a Lebanon ta yi kakausar suka dangane da harin ta'addancin da aka kai a kasar Tuniya tare da bayyana hakan da cewa aikin yahudawan sahyuniya ne.
Lambar Labari: 3012742 Ranar Watsawa : 2015/03/19
Bangaren kasa da kasa, babbar majalisar malaman gwagwarmayar muslunci ta Palastinawa mazauna Lebanon ta ce gwagwarmaya za ta mayar da martani da ya dace kan haramtacciyar kasar Isra’ila kan kisan ‘yan kungiyar Hizbullah da ta yi.
Lambar Labari: 2731262 Ranar Watsawa : 2015/01/19
Bangaren kasa da kasa, Jagoran kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya ziyarci yankin Bika da ke gabacin kasar Lebanon a kan iyakokin kasar da Syria.
Lambar Labari: 1460259 Ranar Watsawa : 2014/10/14