iqna

IQNA

kudirin
Tehran (IQNA) kungiyar dakarun Nujba a kasar Iraki ta bukacia aiawatar da kudirin majasar dokokin kasar kan ficewar sojojin Amurka daga Iraki.
Lambar Labari: 3484914    Ranar Watsawa : 2020/06/21

Kungiyar Ansarullah (alhuthi) mai gwagwarmaya da mamayar saudiyya a kasar Yemen, ta bayyana matakin da shugaban Aurka Donald Trump ya dauka na kin amincewa a dakatar da yaki a kan kasar Yemen da cewa, ya tabbatarwa duniya da cewa Amurka ce take yin yin yakin.
Lambar Labari: 3483557    Ranar Watsawa : 2019/04/18