IQNA - An gudanar da taron Majalisar Tsaron Majalisar Dinkin Duniya kan abubuwan da ke faruwa a Iran a ranar Alhamis (lokacin gida), 15 ga Janairu, 2026, a hedkwatar Majalisar Dinkin Duniya da ke New York, inda aka yi Allah wadai da tsoma bakin Amurka a harkokin cikin gidan Iran.
Lambar Labari: 3494500 Ranar Watsawa : 2026/01/17
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kuwait ta yi Allawadai da kakausar murya kan rusa gidajen Falastinawa da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3483880 Ranar Watsawa : 2019/07/25