iqna

IQNA

IQNA – Bayan kaddamar da harin martani da makamai masu linzami da kasar Iran ta yi a kan haramtacciyar kasar Isra’ila a yammacin jiya Talata, dubun dubatar mutane sun fito a kasashe da dama domin nuna murna da farin cikinsu kan matakin na Iran.
Lambar Labari: 3491968    Ranar Watsawa : 2024/10/02

Kwamandan Dakarun Kare Juyin Musulunci A Iran:
Tehran (IQNA) Janar Hussain Salami ya bayyana cewa yaki da kasar Iran ya fita daga cikin jerin zabin da makiyan kasar suke da shi.
Lambar Labari: 3485401    Ranar Watsawa : 2020/11/26

Bangaren siyasa, dakarun kare juyin juya hali na kasar Iran sun fitar da bayani, wanda a cikinsa suke yin tir da Allawadai da matakin da Amurka ta dauka na kakaba wa Zarif takunkumi.
Lambar Labari: 3483906    Ranar Watsawa : 2019/08/02