Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da wani zaman taro Ta'is na kasar Senegal kan mahangar kur'ani mai tsarki dangane da wajabcin hadin kan al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3480873 Ranar Watsawa : 2016/10/22
Bnagaren kasa da kasa, malaman musulmi da kuma masana a birnin quds sun nuna farin cikinsu matuka dangane da daftarin kudirin UNESCO kan masallacin aqsa.
Lambar Labari: 3480860 Ranar Watsawa : 2016/10/17