iqna

IQNA

An baje kolin kur'ani mai tsarki da ba kasafai ba, wanda ya kai dalar Amurka miliyan daya a wurin baje kolin littafai na kasa da kasa a birnin Doha.
Lambar Labari: 3489338    Ranar Watsawa : 2023/06/19

Tehran (IQNA) A daidai lokacin da ake gudanar da zagayowar wafatin Imam Khumaini, Majalisar koli ta Musulunci ta kasar Iraki ta gudanar da taro tare da halartar gungun masana a birnin Bagadaza.
Lambar Labari: 3489254    Ranar Watsawa : 2023/06/04

Tehran (IQNA) Jean-Paul Lecoq, wakilin majalisar dokokin kasar Faransa, ya soki tsarin danniya da gwamnatin sahyoniyawan take yi a yankunan da ta mamaye, yana mai kallon hakan ya sabawa dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3489093    Ranar Watsawa : 2023/05/05

Ilimomin kur’ani  (11)
Alkur'ani mai girma ya banbanta ruwa daban-daban ya raba shi zuwa nau'i daban-daban kamar ruwan "Furat" (tsarkake) da ruwa mai tsafta da ruwan "Ajaj" (mai gishiri mai yawa), ana iya daukar lokacin da Alkur'ani ya sauka a matsayin wani abu. irin mu'ujiza.
Lambar Labari: 3488623    Ranar Watsawa : 2023/02/07

Tehran (IQNA) Wasu masana na kallon lamarin kona kur'ani da tozarta wurare masu tsarki na Musulunci a kasashen yammacin duniya a matsayin wata alama ta ruhin fifikon da ya rage daga lokacin mulkin mallaka.
Lambar Labari: 3488555    Ranar Watsawa : 2023/01/25

Tehran (IQNA) An bude dakin karatu na ''Mohammad Ibn Rashed'' mai dauke da gine-gine na musamman da ke nuna tafiyar kur'ani da litattafai sama da miliyan daya na bugu da na lantarki a cikin harsuna daban-daban da kuma manyan wurare a hawa 9.
Lambar Labari: 3487453    Ranar Watsawa : 2022/06/22

Tehran (IQNA) Ministan ma'aikatar kula da harkokin addini a masar ya ce kawo yanzu kasar ta fassara kur'ani mai tsarki zuwa harsuna 43.
Lambar Labari: 3486857    Ranar Watsawa : 2022/01/23

Tehran (IQNA) Iran da Ethiopia suna tattauna hanyoyin da za su bi wajen gudanar da ayyukan hadin gwiwa a fagen ilimi, da kuma yaki da corona.
Lambar Labari: 3485434    Ranar Watsawa : 2020/12/06

yahudawa masu bincike sun gano cewa kashi casa’in da biyar cikin dari na larabawa basu goyon bayan kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485287    Ranar Watsawa : 2020/10/18

Tehran (IQNA) an dakatar da gudanar da sallar Juma'a har tsawon makonni uku masu zuwa saboda yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485190    Ranar Watsawa : 2020/09/16

Tehran (IQNA) masana daga kasashen duniya daban-daban suna yin bayani kan marigayi Imam Khomnei (RA).
Lambar Labari: 3484857    Ranar Watsawa : 2020/06/03

Tehran (IQNA) a sassa daba-daban na duniya masana da masu lamiri suna ci gaba da nuna goyon bayansu ga al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3484826    Ranar Watsawa : 2020/05/22

Tehran (IQNA) babban malami mai bayar da fatawa na kasar Tunisia ya bayyana cewa, batun azumi a cikin corona na bukatar mahangar likitoci kan tasirin hakan ga lafiyar jama’a.
Lambar Labari: 3484713    Ranar Watsawa : 2020/04/15

Jaridar Guardian ta Ingila ta bayar da rahoton cewa, wasu masana Iraniyawa sun kutsa cikin wani babban shafin gwamnatin Amurka.
Lambar Labari: 3484380    Ranar Watsawa : 2020/01/05

Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake bude taron karawa juna sani na mabiya addinai da aka saukar daga sama a jami'ar Azhar.
Lambar Labari: 3482285    Ranar Watsawa : 2018/01/10

Bangaren kasa da kasa, a yau an gudanar da taron muka kwafin kur’ani mai tsarki na tarihi wanda aka kammala a gyaransa a kasar Masar.
Lambar Labari: 3481815    Ranar Watsawa : 2017/08/20

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron maulidin Imam Ridha (AS) a cibiyar Alkauthar da ke birnin Hague a kasar Holland.
Lambar Labari: 3481756    Ranar Watsawa : 2017/08/01

Bangaren kasa da kasa, daliban jami’a musulmi a birnin Dirbon na jahar Michigan ta kasar Amurka za su shirya gudanar da wani taron karawa juna sani da wayar da kai kan addinin mulsunci.
Lambar Labari: 3481000    Ranar Watsawa : 2016/12/03

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zman tattanawa tsakanin masana na mabiya addinin kirista da kuma musulmi a birnin Abu Dhabi kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3480900    Ranar Watsawa : 2016/11/02

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani taro na kasa da kasa a Senegal kan matsayin musulmi dangane da lamurra da suka shafi duniya yau.
Lambar Labari: 3480881    Ranar Watsawa : 2016/10/24